This site uses cookies. By continuing to use this website, you agree to our policies regarding the use of cookies.

Install the free Online Radio Box app for your smartphone and listen to your favorite radio stations online - wherever you are!

×
Like ? Save it to your favorites
×
Like ? Leave your review!
×
×
Stand with Ukraine. Save peace in the world!

Freedom Radio

Kano 99.5 MHz FM
Rating: 4.7 Reviews: 36
Freedom Radio Muryar Jama’a (Voice of the People)started as a single radio station in 2003. Through dogged and fiercely independent/investigative news, current affairs, creative and compelling programmes, we perfected the elementary art of educating, entertaining and informing our teeming listeners. Today, Freedom Radio has undoubtedly become a household name and is perhaps the most popular Radio Group in its areas of coverage.
114 0

On the air Freedom Radio

Live Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 030 Ar Rum
23:06 Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 016 An Nahl
22:41 Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 017 Al Isra\'
Freedom Radio playlist

TOP songs on Freedom Radio

Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 028 Al QasasCheikh Shuraim — Al Qasas
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 029 Al \' AnkabutCheikh Shuraim — Al Ankabut

Freedom Radio reviews

  • 5
    28.12.2023
    I'm very interested because sound is clear i hearing from niger state in Rijau LG area and the frequency still reliable, im poud of this station.
  • 5
    12.06.2023
    Nice station
  • 5
    17.01.2023
    Nice one
  • 5
    31.10.2022
    Allah yakara hazaqa
  • 4
    27.06.2022
    Please increase the volume of the online radio. Thanks for interesting programs
  • 4
    08.04.2021
    Very strong and convenient because I'm from Borno State and the frequency still reliable. I'm proud of this station.
  • 5
    04.03.2021
    ina sauraron ku kai tsaye ta yanar gizo gizo daga babban birnin tarayyar Abuja
  • 5
    28.01.2021
    Umar aliyu Dari faskari. Ina maku fatan alkhairi
  • 5
    24.11.2020
    Kittymama nayi muku barka da Rahota. Wanna Online Radio Box ya mutukar burgeni. Allah ya kara kimiya da fasaha. Ina Mika taaziya ta ga Hajiya Saadatu ARTV KANO. Allah ya jikan Mijinta Mai rasuwa ya Kai rahma kabarin sa.
  • 4
    23.11.2020
    Daganan Adamawa damare

Radio contacts

Address: Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria
Phone: +234 64 942777
Site:
Email: [email protected]
Twitter: @freedomradionig

Time in Kano: 01:10, 12.06.2025

Install the free Online Radio Box application for your smartphone and listen to your favorite radio stations online - wherever you are!

News

Sarkin Zazzau ya umarci Mata masu juna biyu su rika zuwa ganin likita

05.12.2025

Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, ya bukaci Mata masu juna biyu a fadin jihar Kaduna da su rika zuwa ganin likita don samun ilimin yadda za su haihu cikin koshin lafiya. Sarkin ya yi wannan kira ne a taron tattaunawa kan harkokin kiw

Mun shawo kan ɓarkewar Kwalara a ƙananan hukumomi 14- Gwamnatin Zamfara

05.12.2025

Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta yi nasarar shawo kan ɓarkewar cutar kwalara da ta addabi al’ummomi da dama a ƙananan hukumomi 14 na jihar. Wata sanarwa daga ma’aikatar lafiyar jihar ta ce kwamishiniyar lafiya, Dakta Nafisa Maradun ce, ta bayyana hakan ya

Hukumar kashe gobara ta ja kunnen yan kasuwa kan ajiye abubuwan da ke tada wuta

05.12.2025

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bukaci ‘yan kasuwa da su guji aje duk wani abu da zai iya haifar da tashin gobara a cikin kasuwannin su musamman a wannan lokaci da yanayin sanyi ke kara kankama. Jami’in hukumar Jamilu Abdullahi, ne ya yi wannan garg

All news