Instalirajte besplatnu mobilnu aplikaciju Online Radio Box na svom pametnom telefonu i slušajte svoje omiljene radio stanice preko interneta - gde god da ste!
| Uživo | Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah |
| 23:06 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 016 An Nahl |
| 22:41 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 017 Al Isra\' |
| Adresa: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Telefon: | +234 64 942777 |
| Lokacija: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Vreme u gradu Кано: 00:59, 12.08.2025
Instalirajte besplatnu Online Radio Box aplikacija aplikaciju na svom pametnom telefonu i slušajte svoje omiljene radio stanice preko interneta - gde god da ste!
Ministan harkokin cikin gida na Jamhuriyar Benin ya bayyana a gidan talabijin ɗin ƙasar domin sanar da cewa yunƙurin juyin mulkin da wasu sojoji suka yi bai yi nasara ba. Wani rukunin sojojin ƙasar ƙarƙashin Laftanar Kanar Pascal Tigri ya sanar da hamɓare
Tawagar 'yanmajalisar Amurka ta iso nan Najeriya a yau Lahadi domin bincike kan sahihancin iƙirarin yi iwa Kiristoci kisan gilla. mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan tsaro malam Nuhu Ribadu ya ce, ya gana da wakilan kuma zuwan tawagar na cikin abub
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce ƙasarsa za ta taimaka wa Najeriya domin shawo kan matsalar tsaro da ke addabar arewacin ƙasar. Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na dandalin X, shugaba Macron ya ce ya nemi sauran ƙasashe ƙawayensu da su "ƙara
Sve novosti