Instala la aplicación gratis Online Radio Box para su teléfono y escucha sus estaciones de radio en línea favoritas dondequiera que esté!
| En directo | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 022 Al Hajj |
| 22:47 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 023 Al Mu\' minun |
| 22:25 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 024 An Nur |
| Dirección: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Teléfono: | +234 64 942777 |
| Sitio: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Hora en Kano: 17:46, 04.27.2026
Instala la aplicación gratis Online Radio Box para su teléfono y escucha sus estaciones de radio en línea favoritas dondequiera que esté!
Wani shafin intanet da ya kware wajen bibiyar jiragen ruwan ƙasashen duniya, ya ce hotunan tauraron Dan adam ya nuna yadda wani jirgi mai ɗauke da ɗanyen mai da ya kai darajar dala biliyan 1.05 da ke kan hanyar komawarsa Iran, sojin ruwan Amurka sun kwace
Kungiyar Malaman makaranta ta kasa NUT reshen Babban Birnin Tarayya Abuja ta dakatar da yajin aikin malaman firamare da sakandare nan take, bayan taron gaggawa da aka gudanar domin nazarin shiga tsakani da Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi a rikicin da
Mazauna garin Gurbi da ke karamar hukumar Kankara a jihar Katsina sun dakile yunkurin ‘yan bindiga na shiga garinsu domin kai hari. Wani mazaunin yankin ya bayyana cewa maharan sun iso da yamma, amma jama’ar gari sun taru tare da tare hanyarsu, lamarin
Todas las noticias