Akıllı telefonuna Online Radio Box uygulamasını yükle ve nerede olursan ol favori radyo istasyonlarını çevrimiçi dinle!
| Canlı | Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah |
| 23:06 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 016 An Nahl |
| 22:41 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 017 Al Isra\' |
| Adresi: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Telefonunda: | +234 64 942777 |
| Site: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Kano saati: 01:36, 03.04.2026
Akıllı telefonuna Online Radio Box uygulama uygulamasını yükle ve nerede olursan ol favori radyo istasyonlarını çevrimiçi dinle!
Ƙungiyar Hezbollah mai samun goyon bayan Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan sansanonin sojin Isra'ila uku a matsayin martani ga barnar da harin Isra’ila ta yi wanda ya shafi garuruwa da ƙauyuka da dama a Lebanon. A cikin saƙonni guda uku da ta wallafa
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Jigawa ta amince da yin ritayar dole ga alkalin Kotun Shari’a, Sadisu Muhammad Haruna, bisa samunsa da laifin nuna rashin da’a a aiki. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan yada Labarai na hukumar,
Wasu daga Cikin yan kasuwar sayar da wayoyin hannu ta Unguwa Uku wato GSM Market sun koka akan yanda suke zargin shugabancin kasuwar da yi musu Mulkin Kama Karya harda Cin zarafin wasu daga cikin yan kasuwar. A zantawar wasu daga cikin yan kasuwar da Free
Tüm haberler