스마트폰에 무료 Online Radio Box 앱을 설치하고 좋아하는 라디오 방송을 온라인으로 어디서든 들어보세요!
| 주소: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| 전화: | +234 64 942777 |
| 사이트: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
카노의 현재 시각: 22:59, 11.22.2026
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sake buɗe makarantar Prime College daga ranar Litinin, 23 ga watan Nuwamba, 2026, bayan shugabannin makarantar sun amince da alhakin kura-kuran gudanarwa da su ka jawo rufe makarantar na ɗan lokaci. Sakataren zartarwa n
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya bayyana matukar jindadinsa bisa yanda gwamnatin tarayya ta sahalewa kwalejojin Najeriya yin Digiri na makarantun da ke fadin kasar. Sarkin ya bayyana hakan ne lokacin da shugabannin kwalejojin kasa
Gwamnatin Jihar Kano ta kafa kwamiti domin gudanar da cikakken bincike kan yadda ake gudanar da harkokin Kwalejin Jinya da ungozoma ta jihar. Kwamitin zai binciki zarge-zargen rashin da'a da ake yi wa shugaban kwalejin da sauran jami'an gudanarwarta, ta
모든 뉴스