Pasang aplikasi mudah alih Online Radio Box yang percuma dan dengar stesen radio kegemaran anda secara dalam talian – di mana jua anda berada!
| Alamat: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Telefon: | +234 64 942777 |
| Laman: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Masa di Kano: 06:00, 10.07.2026
Pasang aplikasi Online Radio Box yang percuma dan dengar stesen radio kegemaran anda secara dalam talian – di mana jua anda berada!
Mataimakin shugaban Najeriya Sanata Kashim Shettima, ya yi balaguro zuwa ƙasar Habasha domin halartar taron gwamnatocin ƙasashen biyu kan bunkasa abinci mai gina jiki. Wannan na kunshe cikin sanarwar da mataimaki na musamman kan harkokin yada labaran s
Mutane da dama daga cikin Fulani sun jikkata sakamakon wani hari da aka kai musu a Bukuru, da ke Jihar Plateau, yayin da suke dawowa daga Kasuwar Dabbobi. Kwamishinan Yaɗa Labarai da Sadarwa na jihar, Joyce Lohya Ramnap, ta tabbatar da harin a wata sana
Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i ta Kasa SSANU, ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwanaki 14 da ta biya bashin albashin da suke binta ko su tsunduma yajin aiki. Shugaban ƙungiyar na ƙasa, Mohammed Ibrahim, ya ce idan gwamnati ta gaza biyan bashin c
Semua berita