Installer den gratis Online Radio Box-appen på smarttelefonen din og lytt til favorittstasjonene dine på nett – uansett hvor du er!
| Direktesendt | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 017 Al Isra\' |
| 22:48 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 019 Maryam |
| 22:29 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 020 Ta Ha |
| Adresse: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Telefon: | +234 64 942777 |
| Nettsted: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Tid i Kano: 10:25, 05.03.2026
Installer den gratis Online Radio Box applikasjon på smarttelefonen din og lytt til dine favoritt radiostasjoner på nettet – uansett hvor du er!
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai duba sabon tayin sulhu da Iran ta gabatar, amma ya nuna shakku cewa Amurka za ta amince da shi. Ya ce Iran ba ta biya “farashi mai tsanani” ba kan abubuwan da ya zarge ta da aikatawa a duniya, don haka tayi
Kamfanin dillancin labarai na Fars a Iran ya bayar da rahoton cewa dakarun juyin juha halin ƙasar 14 ne suka mutu a daren da ya gabata sakamakon fashewar wata nakiya da aka dasa lokacin yaƙin ƙasar da Amurka da Isra'ila. A cewar Fars, ofishin hulda da j
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Musulmi (MURIC) ta zargi gwamnatin Najeriya da nuna fifiko tsakanin Musulmai da Kiristoci a ƙasar. MURIC ta yi wannan kiran ne bayan ta samu rahotannin cewa gwamnatin tarayya ta ƙaddamar gina wani katafaren coci da za kashe wa naira
Alle nyheter