Pasang aplikasi seluler Online Radio Box gratis untuk ponsel pintar Anda dan dengarkan stasiun radio favorit Anda secara online – di mana pun Anda berada!
| Langsung | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 016 An Nahl |
| 22:42 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 017 Al Isra\' |
| 22:26 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 019 Maryam |
| Alamat: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Telepon: | +234 64 942777 |
| Situs: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Waktu di Kano: 05:39, 05.05.2026
Pasang aplikasi Online Radio Box gratis untuk ponsel pintar Anda dan dengarkan stasiun radio favorit Anda secara online – di mana pun Anda berada!
Tsoffin yan takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 Peter Obi, da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun sauya sheka zuwa jam'iyar NDC. Jiga-jigan adawar sun karɓi katin jam'iyar ne bayan ficewa daga jam'iyar ADC saboda rikice-rikicen shugabanci da suka ce sun daba
Dakarun soji na Operation Fansan Yamma, sun hallaka ’yan ta’adda guda tara a jihohin Katsina da Zamfara. Wannan na cikin sanarwar da jami’in yaɗa labarai na rundunar, Laftanar Kanal Olaniyi Osoba ya fitar. Sanarwar ta bayyana cewa an kuma kwato makama
Farfesa Isa Ali Pantami ya yi watsi da sasancin da aka yi kan fitar da Jamilu Gwamna takarar Gwamnan jihar Gombe a jamiyyar APC Wata sanarwa daga bangaren masu goyon bayan Isa Ali Ibrahim Pantami ta bayyana rashin amincewa da abin da suka kira “nadi” do
Semua berita