Nainstalujte si na svůj smartphone zdarma aplikaci Online Radio Box a poslouchejte své oblíbené rozhlasové stanice online – ať jste kdekoliv!
| Živě | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 027 An Naml |
| 19:36 | Cheikh Shuraim Al Qasas |
| 19:21 | Cheikh Shuraim Al Ankabut |
| Adresa: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Telefon: | +234 64 942777 |
| Stránky: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Čas ve městě Kano: 02:02, 12.06.2025
Nainstalujte si na svůj smartphone zdarma aplikaci Online Radio Box a poslouchejte své oblíbené rozhlasové stanice online – ať jste kdekoliv!
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, ya bukaci Mata masu juna biyu a fadin jihar Kaduna da su rika zuwa ganin likita don samun ilimin yadda za su haihu cikin koshin lafiya. Sarkin ya yi wannan kira ne a taron tattaunawa kan harkokin kiw
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta yi nasarar shawo kan ɓarkewar cutar kwalara da ta addabi al’ummomi da dama a ƙananan hukumomi 14 na jihar. Wata sanarwa daga ma’aikatar lafiyar jihar ta ce kwamishiniyar lafiya, Dakta Nafisa Maradun ce, ta bayyana hakan ya
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bukaci ‘yan kasuwa da su guji aje duk wani abu da zai iya haifar da tashin gobara a cikin kasuwannin su musamman a wannan lokaci da yanayin sanyi ke kara kankama. Jami’in hukumar Jamilu Abdullahi, ne ya yi wannan garg
Všechna novinky