Встановіть безкоштовний Online Radio Box на ваш смартфон та слухайте улюблені радіостанції онлайн, де б ви не були!
| Наживо | Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah |
| 22:57 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 017 Al Isra\' |
| 22:41 | Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - 019 Maryam |
| Адреса: | Plot 47 Sharada Phase I, Sharada Industrial Estate, Kano, Nigeria |
| Телефон: | +234 64 942777 |
| Сайт: | freedomradionig.com |
| Email: | [email protected] |
| Twitter: | @freedomradionig |
Час в місті Кано: 02:55, 02.23.2026
Встановіть безкоштовний додаток Online Radio Box на ваш смартфон та слухайте улюблені радіостанції онлайн, де б ви не були!
Hukumomin tsaro sun ceto mutane 21 da aka yi garkuwa da su tare da cafke mutane hudu a Dutsen Dargaza da ke Karamar Hukumar Danmusa ta Jihar Katsina. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Katsina, Dakta Nasir Mua’zu, ne ya tabbatar da haka
Kungiyar Kare Haƙƙin Dan Adam, ta Amnesty International ta bukaci da a kawo ƙarshen ayyukan ’yan ta’adda a Jihar Zamfara, da ta ce rashin tsaro ya janyo asarar daruruwan rayuka tun daga shekarar 2012 zuwa yanzu. Ta cikin sanarwar da kungiyar ta fit
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yaba da yadda aka gudanar da zaben cike gurbi a jihar ba tare da tashin hankali ko magudi ba. Gwamnan Ya bayyana hakan ne bayan kammala zaben cike gurbi da hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC ta shirya a mazabun
Всі новини