Muna jin daɗin shirin ku, kuma don Allah ƙarfe nawa kuke gabatar da shirin Nijeriya a yau.
4
Umar Aliyu18.12.2020
Please adjust the microphone 🎤 of your guests in the studio as u conduct your program. I can hear the moderator but the voice of the guest is very low.
5
abdu yakubu14.12.2020
Asalamu alaikum, me yasa ku ke cewa "wannan shiri nazomuku" ai wannan ba Hausa bane. Sai dai ku ce "Wannan shiri na zuwa muku" ko kuma in kun gama sai ku ce "wannan shirin ya zo muku" Bissalam, Abdu Yakubu Kwadon Gombe State Nigeria Sent